Kimiyyar kwantom
Appearance
|
physical theory (en) | |
|
| |
| Bayanai | |
| Ƙaramin ɓangare na |
mechanics (en) |
| Bangare na |
modern physics (en) |
| Ranar wallafa | 1900 |
| Tarihin maudu'i |
history of quantum mechanics (en) |
| Gudanarwan |
quantum theoretician (en) |
Kimiyyar kwantom, ka'ida ce dake bayani akan dabi'ar yanayi da ke a dai-dai ko kasa da sikeli na maunin kwayar zarra. Itace ginshikin dukkan ilimin kimyyar lissafi, wanda ya hada da kimiyyar sinadarai, Kimiyyar Fili, da Kimiyyar Bayanai.
Bayani da Mahimmancin Ra'ayi
[gyara sashe | gyara masomin]Kimiyyar Kwantom na bada damar lissafin bangarori da kuma halayen tsarin fili na wani bangare. Mafi yawan lokaci ana amfani da shi ne a ƙananan ƙwayoyin halitta.