Jump to content

Kirci

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Kirci wannan kalmar na nufin wani tsage tsage ne dake fitowa a jikin mutum saboda chanja ruwa, ko aron kaya ko kuma goganya da jikin Mutumin da yake dashi. Ita wannan cutar ana ɗauka. A turance kuma ana kiranshi da Eczema.[1]

  1. A jikin almajirin akwai kirci.
  2. Kircin jikin yaron ya warke.
  1. Newman, Paul (2000). An Encyclopedia Reference Grammar. Yale University Press New Heaven and London. ISBN 9780300122466.