Kisan Jessica Heeringa
Appearance
| kisa | ||||
| Bayanai | ||||
| Shekarun haihuwa | 6 ga Maris, 1970 | |||
| Ƙasa | Tarayyar Amurka | |||
| Kwanan wata | 26 ga Afirilu, 2013 | |||
| Wuri | ||||
| ||||
Jessica Lynn Heeringa (16 ga Yuli, 1987 - 26 ga Afrilu, 2013) mace ce mai shekaru 25 daga Norton Shores, Michigan, wacce ta ɓace daga tashar gas din Exxon inda take aiki a daren 26 ga Afrilun, 2013.
