Kofar fada girls firamari
Makarantar kofar fada ma karantace ta firamari ta Mata da take acikin garin malumfashi karkashin bangaren karamar Hukumar malumfashi.
Ayyukansu
[gyara sashe | gyara masomin]A tsakiyar unguwar Malumfashi A jihar Katsina a Najeriya, makarantar firamare ta ‘yan mata ta Kofar Fada ta yi fice a matsayin wata cibiya mai zaman kanta da ta himmatu wajen samar da ilimin boko a matakin firamare. Makarantar Firamare wadda take a cikin al’ummar karamar hukumar Malumfashi, an karramata ne bisa jajircewarta na bayar da ilimi ga al’umma da kewaye.inda ake Mata take sakamakon kwararun malamai da ke gareta[1]
Yanayin wuri
[gyara sashe | gyara masomin]Makarantar tana Cikin kwaryar garin malumfashi Wanda yakeda fadin kasa 158,388km² da Kuma yanayin zafi ko samyi da yakai 35C,[2]
Samun dama
[gyara sashe | gyara masomin]Makarantar kofar fada yasamu sahalewa da Kuma gurbin Zama Daga gwamnatin katsina ta Hanyar Dan majalisa Mai ci har yanzu aminu Ibrahim sa'adu
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ https://myspotfinder.com/schools/kofar-fada-girls-day-primary-school-malumfashi/[permanent dead link]
- ↑ Post Offices- with map of LGA". NIPOST. Archived from the original on 2012-11-26. Retrieved 2009-10-20.