Kogi, Jihar Kogi
Appearance
|
| ||||
| Wuri | ||||
| ||||
| Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya | |||
| Jihohin Najeriya | Jahar Kogi | |||
| Yawan mutane | ||||
| Faɗi | 115,100 (2006) | |||
| • Yawan mutane | 76.84 mazaunan/km² | |||
| Labarin ƙasa | ||||
| Yawan fili | 1,498 km² | |||


Kogi: karamar hukuma ce a jahar Kogi, Najeriya mai iyaka da jahar Neja da Kogin Neja ta yamma, Babban birnin tarayya a arewacin nigeria, jihar Nasarawa a gabas da Kogin Benuwai zuwa mashigar ta da Nijar ta kudu. Hedkwatarta tana cikin garin Koton Karfe (ko Koton Karifi) akan babbar hanyar A2.

