Kogin Besokatra
Appearance

| Kogin Besokatra | |
|---|---|
|
| |
| General information | |
| Tsawo | 40 km |
| Labarin ƙasa | |
![]() | |
| Tsarin Daidaiton Labarin Kasa | 12°23′00″S 49°26′33″E / 12.3833°S 49.4425°E |
| Kasa | Madagaska |
| Territory | Lardin Antsiranana |
| Hydrography (en) | |
| Watershed area (en) | 3,300 km² |
| River mouth (en) | Tekun Indiya |
Kogin Besokatra yana arewacin ƙasar Madagascar. [1] Majiyoyinsa suna kusa da Joffreville a cikin Amber Mountain National Park, a cikin Ambohitra Massif, yana ratsa Route nationale 6 kusa da Mahavanona kuma yana kwarara zuwa Tekun Indiya.
Ruwan da Diego Suarez ke samarwa ya dogara ne kacokan da ruwan da ke kwarara daga kogin Besokatra.[2]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Rivers and streams on Madagascar - MADADOC" (PDF). madadoc.irenala.edu.mg. Archived from the original (PDF) on 12 December 2013. Retrieved 6 December 2013.
- ↑ ANTSIRANANA - Quand les élèves mènent l’enquête sur l’eau
