Kogin Fiherenana
Appearance
| Kogin Fiherenana | |
|---|---|
| General information | |
| Tsawo | 200 km |
| Labarin ƙasa | |
![]() | |
| Tsarin Daidaiton Labarin Kasa | 23°18′35″S 43°37′50″E / 23.3097°S 43.6306°E |
| Kasa | Madagaska |
| Hydrography (en) | |
| Watershed area (en) | 7,500 km² |
| River mouth (en) | Tekun Indiya |
Kogin Fiherenana wani kogi ne a yankin Atsimo-Andrefana da ke kudancin Madagascar.[1] Yana kwarara zuwa Tekun Indiya a Tulear.[1] Saboda rashin kyawun yanayi, ba a yarda da yin tukin jiragen ruwa a kogin ba.[2]

Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- 1 2 "Madagascar".
- ↑ (in French) La vallée du Fiherenana (Toliara)
