Kogin Mandyani

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Kogin Mandyani
General information
Labarin ƙasa
Map
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa 1°10′N 9°45′E / 1.17°N 9.75°E / 1.17; 9.75
Kasa Gini Ikwatoriya
Ana iya ganin kogin a kudu maso yamma, Danna don dubawa

Kogin Mandyani kogi ne a kudu maso yammacin babban yankin Equatorial Guinea. Ya zama wani ɓangare na Muni Estuary tare da Kogin Mitong, Kogin Congue, Kogin Mitimele, Kogin Utamboni da Kogin Mven.[1][2]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Hughes, R. H.; Hughes, J. S. (1992). A Directory of African Wetlands. IUCN. p. 501. ISBN 978-2-88032-949-5. Retrieved 30 March 2012.
  2. Sundiata, I. K. (1990). Equatorial Guinea: colonialism, state terror, and the search for stability. Westview Press. p. 6. ISBN 978-0-8133-0429-8. Retrieved 30 March 2012.