Kogin Mo

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Kogin Mo
General information
Labarin ƙasa
Map
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa 8°45′N 0°11′E / 8.75°N 0.18°E / 8.75; 0.18
Kasa Ghana da Togo
River mouth (en) Fassara Tafkin Volta

Kogin Mo kogi ne na Ghana da Togo, kuma ya taso a Togo ya kwarara zuwa yamma, ya zama wani ɗan gajeren sashi na iyakar duniya tsakanin Ghana da Togo.[1] Yana kwarara zuwa tafkin Volta a Ghana.

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Brownlie, Ian (1979). African Boundaries: A Legal and Diplomatic Encyclopedia. Institute for International Affairs, Hurst and Co. pp. 250–79.