Kogin Musa
Appearance
| Kogin Musa | |
|---|---|
| General information | |
| Labarin ƙasa | |
![]() | |
| Tsarin Daidaiton Labarin Kasa | 24°59′39″S 29°21′24″E / 24.9942°S 29.3567°E |
| Kasa | Afirka ta kudu |
| Territory | Mpumalanga (en) |
| Hydrography (en) | |
| Ruwan ruwa | Limpopo basin (en) |
| River mouth (en) | Olifants River (Limpopo) (mul) |
Kogin Musa ƙaramin kogi ne a Lardunan Mpumalanga da Limpopo, Afirka ta Kudu . Yana kwarara zuwa arewa kuma wani yanki ne na Kogin Olifants, yana haɗuwa da gefen hagu kusa da Marble Hall, Limpopo.
