Jump to content

Kogin Nini

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Kogin Nini
General information
Labarin ƙasa
Map
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa 5°25′00″N 2°36′00″W / 5.4167°N 2.6°W / 5.4167; -2.6
Kasa Ghana
River mouth (en) Fassara Kogin Tano

Nini kogi ne a kudu maso yammacin Ghana . Yana daya daga cikin kogunan da aka sanya wa sunan filin shakatawa na Nini-Suhien (yanzu an haɗa shi cikin yankin Ankasa Conservation Area ). [1] Yana kwarara cikin kogin Tano .

  1. Nini and Suhien Rivers