Kogin Rima

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Template:Datageneric

Kogin Rima
General information
Labarin ƙasa
Map
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa 13°12′30″N 6°28′05″E / 13.208333°N 6.468056°E / 13.208333; 6.468056
Kasa Najeriya
Hydrography (en) Fassara
Ruwan ruwa Niger Basin (en) Fassara
River source (en) Fassara Gagere (en) Fassara da Bunsuru (en) Fassara
River mouth (en) Fassara Kogin Sokoto
Taswirar kwandon ruwa na Kogin Sokoto

Kogin Rima kogi ne a arewacin Najeriya. A gefen arewa yana haɗuwa da kogin Goulbi de Maradi. Ta bi kudu maso yamma ta kuma haɗe da kogin Sokoto kusa da Sokoto sannan ta ci gaba da kudu zuwa kogin Neja. Rima na sama kogi ne na yanayi kuma yana gudana ne kawai a lokacin damina.[ana buƙatar hujja]An shirya Zauro, babban tsarin ban ruwa, shekaru da yawa. Za ta ba da ruwa 10,572 hectares (26,120 acres) na gonaki a yankin Rima da ke tsakanin Argungu da kuma Birnin Kebbi.[1]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Tosin Omoniyi (20 December 2009). "A Dam of Controversy". Newswatch.