Kogin Tapoa
Appearance
| Kogin Tapoa | |
|---|---|
| General information | |
| Tsawo | 260 km |
| Labarin ƙasa | |
| Lua error a Module:Map, layi na 145: bad argument #1 to 'max' (number expected, got nil). | |
| Tsarin Daidaiton Labarin Kasa | 12°32′55″N 2°31′21″E / 12.5485°N 2.52259°E |
| Kasa | Burkina Faso da Nijar |
| Hydrography (en) | |
| Ruwan ruwa | Niger basin (en) |
| River mouth (en) | Nijar |
Kogin Tapoa[1] wani yanki ne na kogin Neja. Ya bi ta lardin Tapoa na kasar Burkina Faso kuma ya zama wani dan karamin yanki na kan iyakar kasa da kasa tsakanin kasar Burkina Faso da kasar Nijar, daga nan kuma ya ratsa cikin kogin Niger da ke kudu maso yammacin kasar Nijar.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Tapoa River, W National Park of Niger". whc.unesco.org. UNESCO World Heritage Centre. Retrieved 13 February 2026