Kogin Walaqa
Appearance
(an turo daga Kogin Walqa)
| Kogin Walaqa | |
|---|---|
| General information | |
| Labarin ƙasa | |
![]() | |
| Tsarin Daidaiton Labarin Kasa | 10°22′03″N 38°29′55″E / 10.3675°N 38.4987°E |
| Kasa | Habasha |
| Hydrography (en) | |
| Ruwan ruwa |
Nile basin (en) |
| River mouth (en) |
Blue Nile (en) |
Kogin Walaqa wani rafi ne na kogin Blue Nile,kogi ne a yankin Amhara na kasar Habasha.Wegde tana arewa ne. Mida Woremo da Dera suna kudu,yayin da Kelala ke arewa maso gabas.Wataƙila kogin Walaka ya kasance iyakar arewacin lardin Walaqa mai tarihi.[1]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Walaka (Walaqa, Waylaqa)". nai.uu.se. Retrieved 2008-09-15.
