Jump to content

Kogon Ryūga

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Kogon Ryūga
solutional cave (en) Fassara
Bayanai
Bangare na Top 100 Geological Sites in Japan (en) Fassara
Ƙasa Japan
Located in protected area (en) Fassara Ryūgadō Prefectural Natural Park (en) Fassara
Heritage designation (en) Fassara natural monument (en) Fassara da Historic Site of Japan (en) Fassara
Shafin yanar gizo ryugadou.or.jp
Dedicated heritage entity (en) Fassara Ryūgadō Museum (en) Fassara
Wuri
Map
 33°36′11″N 133°44′43″E / 33.603164°N 133.745178°E / 33.603164; 133.745178
Ƴantacciyar ƙasaJapan
Prefecture of Japan (en) Fassara高知県 (mul) Fassara
City of Japan (en) FassaraKami (en) Fassara

Ryūga Cave , [1] kuma aka sani da kogon Ryuga [2] ko kogon Ryugado, wani kogon dutse ne da ke cikin birnin Kami, a lardin Kōchi, a ƙasar Japan . [3] Yana ɗaya daga cikin manyan kogon dutsen ƙasa uku a Japan, [4] tare da jimlar tsawon kilomita 4. [5] An sanya kogon a matsayin abin tarihi na kasa na Japan . [6]

Kogon ya ɗauki kimanin shekaru miliyan 175 don kafa shi. [7]

An gano misalai da dama na tukwane na Yayoi, ragowar murhu, gawayi, da kasusuwan dabbobi a cikin kogon, wanda ke nuni da cewa mutane na rayuwa a cikin kogon a zamanin Yayoi kimanin shekaru 2,000 da suka wuce. Don haka, an sanya kogon a matsayin Gidan Tarihi na Ƙasa a cikin 1934. [8]

An bude kogon ga jama'a a watan Agustan 1931; Kimanin yanki mai nisan kilomita ɗaya shine kogon nuni tare da haskakawa, matakan hawa da alamun hanyoyi. [9]

  1. "Kōchi's Ryūga Cave: A Mysterious Realm of Stalactites". Nippon.com. Aug 25, 2018.
  2. "Three power stations in Kochi Prefecture". Excite. Nov 16, 2020.
  3. "Ryuga Cave will be released with a new look on July 6th". United Daily News. 2019-07-03.
  4. "Safety Prayers for New Route Opening". The Asahi Shimbun. 2021-04-30. Archived from the original on 2021-08-03. Retrieved 2025-08-12.
  5. "4 Popular Attractions in Kochi". United Daily News. 2019-07-13.
  6. "The Shikoku Transport Bureau announced the number of tourists to major tourist destinations in Shikoku". Mainichi Shimbun. 2020-02-06.
  7. "Visit Kochi Japan" (PDF). Japan National Tourism Organization. Retrieved 2021-08-03.
  8. "龍河洞". Cultural Heritage Online (in Japanese). Agency for Cultural Affairs. Retrieved 15 September 2021.CS1 maint: unrecognized language (link)
  9. "A new attraction at the Ryuga Cave". The Asahi Shimbun. 2021-05-01.