Kroatiya

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Jump to navigation Jump to search
Kroatiya
Republika Hrvatska
Hrvatska
Flag of Croatia.svg Coat of arms of Croatia.svg
Administration
Government jamhuriya
Head of state Zoran Milanović (en) Fassara
Capital Zagreb
Official languages Croatian (en) Fassara
Geography
EU-Croatia.svg, LocationCroatia.svg da Croatia on the globe (Europe centered).svg
Area 56594 km²
Borders with Sloveniya, Hungariya, Serbiya, Herzegovina, Montenegro, Liberland (en) Fassara da Tarayyar Turai
Demography
Population 4,105,493 imezdaɣ. (2018)
Density 72.54 inhabitants/km²
Other information
Time Zone UTC+01:00 (en) Fassara, Central European Time (en) Fassara, UTC+02:00 (en) Fassara da Europe/Zagreb (en) Fassara
Internet TLD .hr (en) Fassara
Calling code +385
Currency Croatian kuna (en) Fassara
vlada.hr da vlada.gov.hr…
Tutar Kroatiya.
kasar kroshiya
dumbin al'ummar kroshiya a wasu bukukuwan a shekarata 2004

Kroatiya ko Kuroshiya[1] ƙasa ce, da ke a nahiyar Turai. Babban birnin ƙasar Kroatiya Zagreb ne. Kroatiya tana da yawan fili kimani na kilomita murabba'i 56,594. Kroatiya tana da yawan jama'a , bisa ga jimilla a shekarar 2019. Kroatiya tana da iyaka da ƙasasen huɗu: Sloveniya a Arewa maso Yamma, Hungariya a Arewa maso Gabas, Serbiya a Gabas, Bosnia-Herzegovina da Montenegro a Kudu maso Gabas. Kroatiya ta samu yancin kanta a shekara ta 1991 (akwai ƙasar Kroatiya mai mulkin kai daga karni na goma zuwa karni na sha biyu ; daga shekara ta 1918 zuwa shekara ta 1991, Kroatiya yanki ce a cikin tsohon ƙasar Yugoslaviya).

Daga shekara ta 2020, shugaban ƙasar Kroatiya Zoran Milanović ne. Firaministan ƙasar Kroatiya Andrej Plenković ne daga shekara ta 2016.

wasu many an kasar kroshiya

Manazarta[gyara sashe | Gyara masomin]

  1. Sunayen Ƙasashe da Manyan Birane, BBC.
Turai    

Gabashin Turai

BelarusBulgairiyaKazechHungariyaMoldufiniyaPolandRomainiyaRashSlofakiyaUkraniya

Arewacin Turai

DenmarkIstoniyaFinlandIcelandIrelandLaitfiyaLithuaniaNorwaySwedenUnited Kingdom

Kudancin Turai

AlbaniyaAndorraHerzegovinaKroatiyaGirkaItaliyaMasadoiniyaMaltaMontenegroPortugalSan MarinoSerbiyaSloveniyaHispaniaVatican

Yammacin Turai

AustriyaBeljikFaransaJamusLiechtensteinLuksamburgMonacoHolandSwitzerland

Tsakiyar Azsiya

Kazakhstan

Àisia an Iar

AzerbaijanGeorgiyaTurkiyya

Wannan ƙasida guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.