Jump to content

Kroki

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Kroki
abinci
Kroki (gâteau).jpg

Kroki biskit ne na kasar Algeria gargajiya kuma shahararre ne a cikin abincin Aljeriya.[1][2]

Kroki abinci ne na Aljeriya da ake yin shi ta hanyar amfani da gari, sukari, kwai, yisti, mai ko man shanu kuma ana ɗanɗana shi ta hanyar amfani da lemon zest, vanilla da ruwan furen lemo.[1][2]

• Abincin Aljeriya

  1. 1.0 1.1 Recette de Croquets {gâteaux secs algériens aux oeufs}
  2. 2.0 2.1 KROKI (ALGERIAN CUISINE)