Kudakwashe Basopo
Appearance
|
| |||||||||||||||||||
| Rayuwa | |||||||||||||||||||
| Haihuwa | Harare, 18 ga Yuli, 1990 (35 shekaru) | ||||||||||||||||||
| ƙasa | Zimbabwe | ||||||||||||||||||
| Sana'a | |||||||||||||||||||
| Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||
|
Mahalarcin
| |||||||||||||||||||
| Muƙami ko ƙwarewa | Ataka | ||||||||||||||||||
| Nauyi | 64 kg | ||||||||||||||||||
| Tsayi | 162 cm | ||||||||||||||||||
Kudakwashe Basopo (an haife ta a ranar 18 ga watan Yuli 1990) 'yar wasan ƙwallon ƙafa ce na ƙungiyar ta Zimbabwe. Ita mamba ce a kungiyar kwallon kafar mata ta ƙasar Zimbabwe
Ta wakilci al'ummarta a gasar kwallon kafa a gasar Olympics ta bazara ta 2016.[1]
Ta ci wa ƙasar kwallo ta farko a tarihin gasar Olympic da Jamus a ranar 3 ga watan Agusta. A karawar da suka yi da Jamus Rutendo Makore ne ta farke kwallon da ta baiwa golan Jamus Almuth Schult mamaki. An tashi wasan ne dai Basopo ta zura kwallo a ragar Zimbabwe inda aka tashi 6-1.[1]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- 1 2 Behringer, Germany cruise past Zimbabwe in women’s soccer opener, Nicholas Mendola, 3 August 2016, NBC sports, Retrieved 5 August 2016