Jump to content

Kulmasa

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Kulmasa gari ne da ke gundumar Sawla-Tuna-Kalba, yankin Savannah, Ghana . A shekarun 1890, ya yi daidai da iyakar kudancin Masarautar Wala.[1]

  1. Ivor Wilks, Wa and the Wala (Cambridge: Cambridge University Press, 1988) p. 8