Jump to content

Kunnen doki

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
(an turo daga Kunen doki)

Kunen Doki wannan kalmar tana nufin ayi wasa ko gasa tsakanin mutane biyu ko fiye da haka sai a tashi a daidai.[1]

  1. Newman, Paul (2000). An Encyclopedia Reference Grammar. Yale University Press New Heaven and London. ISBN 9780300122466.