Jump to content

Kungiyar Ayyukan Lafiya a Karkara

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Kungiyar Ayyukan Lafiya a Karkara
Bayanai
Iri ma'aikata

Kangiyar Village Health Works (VHW) kungiya ce mai zaman kanta da ke aiki a yankin karkara na kudu maso yammacin Burundi.[1][2][3][4] Deogratias Niyizonkiza, Ba’amurke kuma ɗan asalin ƙasar Burundi ne ya kafa ƙungiyar a shekarar 2007.[5][6][7]

VHW ta faɗaɗa tun daga kafuwarta a shekara ta 2007, tana shirye-shirye a bangarorin kiwon lafiya, ilimi, abinci mai gina jiki, da ma haɗa hannu ko haɗi gwiwa tare da al'umma.[5] Cibiyar ƙungiyar a yanzu tana da asibitin koyarwa, Asibitin Kigutu da na Pavilion na kula da Lafiyar Mata, da makarantar Kigutu International Academy.[1][3][8][9][10]

  1. 1.0 1.1 "Village Health Works: Grassroots Care in Rural Burundi". Emergency Physicians International (in Turanci). 24 December 2021. Retrieved 2022-07-13.
  2. Kidder, Tracy (2009-07-21). "Opinion | A Death in Burundi". The New York Times (in Turanci). ISSN 0362-4331. Retrieved 2022-07-13.
  3. 3.0 3.1 "A Milestone for Health Care in Burundi". Columbia Magazine (in Turanci). Retrieved 2022-07-13.
  4. Christensen, Cathryn; Edward, Anbrasi (2015-01-02). "Peace-building and reconciliation dividends of integrated health services delivery in post-conflict Burundi: qualitative assessments of providers and community members". Medicine, Conflict and Survival. 31 (1): 33–56. doi:10.1080/13623699.2015.1020232. ISSN 1362-3699. PMID 25875719. S2CID 38030463.
  5. 5.0 5.1 Cramer, Ben (2017-04-28). "The Man Who Went From Being Homeless to Saving a Nation". Town & Country (in Turanci). Retrieved 2022-07-13.
  6. "The Road to Kigutu". Columbia Magazine (in Turanci). Retrieved 2022-07-13.
  7. "About". Village Health Works (in Turanci). Retrieved 2022-07-06.
  8. "Kigutu International Academy". Kigutu International Academy (in Turanci). Retrieved 2022-07-13.
  9. Admin, Marketing (2021-05-31). "Burundi's Kigutu International Academy: A Model School with Deep Ties to ALA". African Leadership Academy (in Turanci). Retrieved 2022-07-13.
  10. Barnes, Robert (2022-07-09). "Kigutu Hospital Project bringing health and hope to Burundi". Construction Review Online (in Turanci). Retrieved 2022-07-13.

Hanyoyin haɗi na waje

[gyara sashe | gyara masomin]