Kungiyar Badminton ta Najeriya

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Kungiyar Badminton ta Najeriya
Bayanai
Iri badminton association (en) Fassara
Ƙasa Najeriya
Aiki
Mamba na Badminton World Federation (en) Fassara da Hukumar Kula da Wasan Badminton ta Afirka
Mulki
Hedkwata Abuja
Mamallaki na
Tarihi
Ƙirƙira 1998

Kungiyar Badminton ta Najeriya ita ce hukumar da ke kula da harkokin wasan badminton a Najeriya.[1] An kafa a shekarar 1998.[2] Hukumar tana da alaƙa da ƙungiyar Badminton ta Afirka tana kula da duk wasu ayyukan da suka shafi badminton a faɗin Najeriya.[3][4]

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. "USA, Poland For Abuja Int'l Badminton Championship" . Complete Sports . 25 September 2015. Retrieved 3 October 2015.
  2. Ifetoye, Samuel (26 June 2015). "Lagos International Badminton Classics attracts 28 countries" . The Guardian . Retrieved 3 October 2015.
  3. "USA, Poland For Abuja Int'l Badminton Championship" . Complete Sports . 25 September 2015. Retrieved 3 October 2015.
  4. Ifetoye, Samuel (26 June 2015). "Lagos International Badminton Classics attracts 28 countries" . The Guardian . Retrieved 3 October 2015.

Hanyoyin haɗi na waje[gyara sashe | gyara masomin]