Kungiyar Kwaminisanci ta Angola
Appearance
|
| |
| Bayanai | |
| Iri | jam'iyyar siyasa |
| Ƙasa | Angola |
| Ideology (en) |
Maoism (en) |
| Tarihi | |
| Ƙirƙira | 1975 |
Ƙungiyar Kwaminisanci ta Angola (Portuguese: Organização Comunista de Angola; OCA) jam'iyyar gurguzu ce a Angola. An kafa OCA a cikin shekarar 1975 ta Kwamitin Amilcar Cabral (Comités Amilcar Cabral; CAC). An kafa CAC a cikin shekarar 1974 tare da tushen tallafi tsakanin ɗaliban Jami'ar Luganda da matalauta na birni, ƴan ɓangaran galibi fararen fata ne, kuma sun yi aiki a cikin ƙungiyar Jama'a don neman 'Yancin Angola (People's Movement for the Liberation of Angola (MPLA) An cire CAC daga jam’iyyar a shekarar 1975. Ya yi adawa da gwamnatin MPLA da abin da ta kira zamantakewa-imperialism na Soviet. An kuma yi kira da a janye sojojin Cuba.[1] Gwamnati ta danne OCA.[2]
OCA ta buga Vanguarda Operaria.
Kungiyar yanzu ta lalace.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Studies, American University (Washington, D. C. ) Foreign Area; Herrick, Allison Butler (1979). Angola, a country study (in Turanci). for sale by the Supt. of Docs., U.S. Govt. Print. Off. p. 137.
- ↑ Legum, Colin (1979-01-01). Africa Contemporary Record: Annual Survey and Documents (in Turanci). Africana Publishing Company. pp. B-499. ISBN 9780841901599.