Kungiyar Ninkaya ta Afirka
Appearance
| Bayanai | |
|---|---|
| Iri |
international sport governing body (en) |
| Tarihi | |
| Ƙirƙira | Disamba 1970 |
| africaaquatics.org | |

Ƙungiyar Ninkaya ta Afirka ( CANA ) Ƙungiya ce da Ƙasashen Duniya ke da alhakin kula da ninkaya ga Afirka . An kafa CANA a cikin shekarar alif dubu daya da dari tara da saba’in 1970, tare da mambobi 7. A shekarar dubu biyu da takwas 2008 tana da mambobi 43.
An shirya gudanar da gasar wasan ninkaya na shiyyar VI na Afirka ta shekarar dubu biyu da ishirin 2020 a watan Fabrairun shekarar dubu biyu da ishirin 2020, amma an dage shi zuwa Afrilu shekarar dubu biyu da ishirin 2020 saboda cutar ta COVID-19 .
Membobi
[gyara sashe | gyara masomin]CANA ta kasu zuwa yankuna hudu (4), kowannen su yana karbar bakuncin Gasar Rukuni na Zamani. Yankunan sune kamar haka:
| Zone | Members | ||||
|---|---|---|---|---|---|
| 1 |
|
||||
| 2 | Samfuri:GAM | ||||
| Samfuri:GUI | Samfuri:NIG | ||||
| 3 | Samfuri:RWA | ||||
| Samfuri:SUD | Samfuri:TAN | ||||
| 4 | Samfuri:COM |
| |||
|
Samfuri:MOZ | Template:Country data Namibia | |||
|
Samfuri:SWZ | Samfuri:ZAM | |||
Sauran membobin FINA na Afirka :
Gasa
[gyara sashe | gyara masomin]- Gasar iyo na Afirka
- Gasar wasan ninkaya ta Afirka
- Gasar Swimming na Afirka (shekara-shekara; wurare da yawa)