Kungiyar Ravshan
Appearance
| Bayanai | |
|---|---|
| Iri | ƙungiyar ƙwallon ƙafa |
| Ƙasa | Tajikistan |
| Mulki | |
| Hedkwata |
Kulob (en) |
| Tarihi | |
| Ƙirƙira | 1965 |
Ravshan Kulob (Tajik: Равшан Кӯлоб) ƙwararriyar ƙungiyar ƙwallon ƙafa ce a Kulob, Tajikistan, wacce aka kafa a 1965 a matsayin FK Ansol Kulob.[1] An canza sunan kulob din FK Olimp-Ansol Kulob a cikin 2003,[2] kafin ya canza zuwa sunansa na yanzu a 2005.[3] A halin yanzu suna taka leda a Ligai Olii Tojikiston kuma suna karbar bakuncin wasanninsu a filin wasa na Kulob Markazii. An fassara sunan kulob din Равшан daga Tajik da Farisa a matsayin Haske.[4]
Tawaga
[gyara sashe | gyara masomin]Note: Flags indicate national team as defined under FIFA eligibility rules. Players may hold more than one non-FIFA nationality.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Ravshan Kulob squad list Archived 2016-03-04 at the Wayback Machine at Tajik FA website (in Russian)
- ↑ "Рӯйхати бозигарони "Равшан" барои мавсими 2025". instagram.com/fc.ravshan1965/ (in Tajik). Ravshan Kulob Instagram. 6 March 2025. Retrieved 14 March 2025.
- ↑ Ravshan Kulob Archived 2017-08-05 at the Wayback Machine at WeltFussballArchiv
- ↑ About Us – fc-ravshan". fc-ravshan. Archived from the original on 2024-04-28. Retrieved 2024-04-28.