Kungiyar Shari'a ta Tanganyika
Appearance
| Bayanai | |
|---|---|
| Iri |
professional association (en) |
| Ƙasa | Tanzaniya |
| Tarihi | |
| Ƙirƙira | 1954 |
| tls.or.tz | |
Tanganyika Law Society ita ce ƙungiya wacce ke cikin kungiyar lauyoyi ta Tanzaniya Mainland, wacce aka kafa a shekarar 1954 bisa doka ta majalisar -(the Tanganyika Law Society Ordinance 1954). [1]
Jagora
[gyara sashe | gyara masomin]Boniface Anyisile Kajunjumele Mwabukusishi ne shugaba ko mai jagorancin ƙungiyar[2]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Report". www.anti-moneylaundering.org. Archived from the original on 2018-06-14. Retrieved 2025-01-05.
- ↑ "TLS members vote Dr Rugemeleza as their new president". The Citizen. Retrieved 6 April 2019.