Jump to content

Kungiyar kallon kafa ta mata 'yan kasa da shekara 17 ta Zambia

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta ƙasa ta kasar Zambia ta 'yan kasa da shekara 17 ta kasance ita ce ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta U-17 ta kasar Zambia da aka kafa a shekarar 1929.[1] Tawagar wacce aka fi sani da Junior Chipolpolo, tana wakiltar kasar a wasannin kasa da kasa na 'yan kasa da shekaru 17 kuma hukumar kwallon kafa ta kasar Zambia ce ke kula da ita. A cikin shekarar alif 2016, an hana su shiga gasar COSAFA Under-17 na 2016 saboda an gano 'yan wasa biyu sun wuce shekaru 17.[2]

Tarihin Gasanni

[gyara sashe | gyara masomin]

gasar cin kofin duniya ta FIFA U-17

  • 1985 - Bai cancanta ba
  • 1987 - An fitar dashi
  • 1989 - Bai cancanta ba
  • 1991 - Bai cancanta ba
  • 1993 - Bai shiga ba
  • 1995 - Bai cancanta ba
  • 1997 - Bai shiga ba
  • 1999 - Bai cancanta ba
  • 2001 - Bai cancanta ba
  • 2003 - Bai cancanta ba
  • 2005 - Bai shiga ba
  • 2007 - Bai cancanta ba
  • 2009 - Bai cancanta ba
  • 2011 - Bai cancanta ba
  • 2013 - Bai cancanta ba
  • 2015 - Bai cancanta ba
  • 2017 - Ban cancanci ba
  • 2019 - Bai cancanta ba
  • 2023 - Bai cancanta ba
  • 2025 - Za a ƙayyade

Gasar CAF U-16 da U-17 na cancantar shiga gasar cin kofin duniya

  • 1985 - Bai cancanta ba
  • 1987 - An cire shi
  • 1989 - Bai cancanta ba
  • 1991 - Bai cancanta ba
  • 1993 - Bai shiga ba

Gasar cin kofin Afrika ta U-17

  • 1995 - Bai cancanta ba
  • 1997 - Bai shiga ba
  • 1999 - Bai cancanta ba
  • 2001 - Bai cancanta ba
  • 2003 - Bai cancanta ba
  • 2005 - Bai shiga ba
  • 2007 - Bai cancanta ba
  • 2009 - Bai cancanta ba
  • 2011 - Bai cancanta ba
  • 2013 - Bai cancanta ba
  • 2015 - Matakin rukuni
  • 2017 - Bai cancanta ba
  • 2019 - Bai cancanta ba
  • 2023 - Matakin rukuni
  • 2025 - Za a ƙayyade
  1. "Zambia - Zambia Under 17 - Results, fixtures, squad, statistics, photos, videos and news - Soccerway".
  2. "Zambia disqualified from the 2016 COSAFA Under-17 Championships".