Jump to content

Kunun kwakwa

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Abubuwan da ake bukata;

Farar shinkafa

kwakwa

gyada

sukari

madara

Dafarko za’a sami farar shinkafa a jikata da ruwan zafi na tsawon miki talatin(30mins)ita gyada za’a jikata sai a wanke ta tas acire bawon bayanta.sai a hada (shinkafa,gyada,kwakwa) waje daya a nikasu suyi laushi Sannan a tace a daura akan wuta ayi ta juyawa har sai yyi kauri sai a sauke azuba madara da sukari a motsa har şu hade jikin şu.