Jump to content

Kurba (kauye)

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
manoman gyada
Sautin kankara

Kauyen kurba kauye ne da yake karkashin karamar Hukumar kankara.mutanen kurba hausawa ne Kuma masu magana da harshen hausa.[1]

Garin kurba gari ne da aka kafashi tun shekaru 100 da suka gabata,in da gari an kafa shi ne Daga kakanin Mai garin kurba na yanzun Mal.adamu yusuf Wanda Kuma me limanci garin a yanzun shina malan bello abdulwahaaf.Garin kurba gari ne da akewa kirari da kurba garin Magaji kowa sarki

Mutanen kurba asalinsu duk manoma ne Kuma Suna kiwo,sanan Kuma Wasu Daga cikinsu manoma ne.

Abubuwan da ake nomawa

[gyara sashe | gyara masomin]

Mutanen kurba akasarinsu manoma massara be Sai dai sukanyi noman dawa,wake,Wasu ma sukan noma shinkafa.

Yanayin garin

[gyara sashe | gyara masomin]

Fharin kurba Wanda yake karkashin karamar Hukumar kankara wace take da yanayin zafi ko sanyi da yakai kimanin 34C da Kuma Kuma girman kasa da yakai akala 789Km².

  1. https://www.inecelectionresults.ng/elections/6407db40ce35006e921652ec/context/ward/lga/5f0f39984d89fc3a883de26f