Kurkuku

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Kurkuku wannan suna ne na gidan da ake ajiye masu laifi da makamantanshi.[1] A jahohi ko wanne sunada kurkuku saboda aje masu laifi.

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]

  1. Hermann G, Harris (1907). Hausa Stories and Riddles With Notes and a Copious. The Mendip Press, ltd., Weston-Super-Mare. Archived from the original on 2022-08-30. Retrieved 2022-08-30.