Kwada Joseph Ayuba
Appearance
| Rayuwa | |
|---|---|
| ƙasa | Najeriya |
| Sana'a | |
| Sana'a | ɗan siyasa |
Kwada Joseph Ayuba ya kasance ɗan siyasan kasar Najeriya ne wanda a halin yanzu yake wakiltar mazaɓar Michika a majalisar dokokin jihar Adamawa. [1] [2]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Ochetenwu, Jim (2023-04-06). "Appeal Court reinstates Adamawa lawmaker sacked over defection". Daily Post Nigeria (in Turanci). Retrieved 2025-01-06.
- ↑ Hammangabdo, Hussaini (2023-04-07). "Court Reinstates Adamawa Lawmaker" (in Turanci). Retrieved 2025-01-06.