Kwadjokrom
Appearance
|
| ||||
| Wuri | ||||
| ||||
| Ƴantacciyar ƙasa | Ghana | |||
| Yankuna na Ghana | Yankin Bono gabas | |||
| Mazaunin mutane | Kwame Danso | |||
| Former district of Ghana (en) | Sene District (en) | |||
Kwadjokrom ƙaramin gari ne kuma shine babban birnin gundumar Sene a yankin Bono Eat na Ghana. Kwadjokrom yana gabashin yankin Bono East, kuma yana kusa da tafkin Volta.[1] Kwadjokrom yana haɗuwa ta hanyar babbar hanyar mota zuwa Ejura da Yeji. Kwadjokrom yana haɗuwa ta hanyar jirgin ruwa zuwa garin Kete Krachi.[2]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Bureau, Communications. ""Bono East Officially Created; Techiman Is Capital" – President Akufo-Addo". presidency.gov.gh (in Turanci). Archived from the original on 2022-02-02. Retrieved 2020-08-18.
- ↑ Cite error: Invalid
<ref>tag; no text was provided for refs namedEjura, Yeji, and Kwadjokrom Highway System2
