Kwale-Kwale
Jump to navigation
Jump to search

A B.N. Morris Canoe Company wood-and-canvas canoe built approximately 1912
Kwale-kwale wani nau'in ƙiran-ruwa ne, kuma ƙarami mara nauyi, ƙiran sa kan tsuke a ƙarshensa na gaba da baya, sannan yana da buɗaɗɗen sama.[1]