Jump to content

Kwalejin Ilimi ta Tarayya, Kano

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Kwalejin Ilimi ta Tarayya, Kano

Kwalejin Ilimi ta Tarayya, Kano ko Federal College of Education, Kano a turance. kwaleji ce ta fasaha da Kimiyya da ke a Jihar Kano, [1][2]wanda Gwamnatin yankin Arewa ta Nijeriya tare da hadin gwiwar Hukumar Raya Kasashen Duniya ta Amurka (USAID) suka kafa a shekara ta 1961 a matsayin Kwalejin Horar da Ci Gaban Kano.[3]

FCE Kano Main Gate

A shekara ta 1990 Gwamnatin tarayyar Najeriya ta karbe kwalejin ta kuma sauya sunan kwalejin zuwa Kwalejin Gwamnatin Tarayya (FCE) a watan Satumbar shekara ta 2014 Boko Haram suka Kai hari kwalejin, saboda haka da yawa suka rasa rayukansu ciki har da Dalibai da ma'aikatan kwalejin. [4] [5]

  1. Makarantar Fasaha da Kimiyyar Zamani
  2. Makarantar Ilimi
  3. Makarantar Harsuna
  4. Makarantar Kimiyya
  5. Makarantar koyon sana'a
  6. Makarantar Yara da Yara & ECCE
  1. "NCCE Online". www.ncceonline.edu.ng. Archived from the original on 2021-06-02. Retrieved 2021-05-30.
  2. "List of Accredited Colleges of Education in Nigeria". www.myschoolgist.com (in Turanci). 2017-01-04. Retrieved 2021-05-30.
  3. "Homepage". Federal College of (in Turanci). Archived from the original on 2022-09-27. Retrieved 2022-09-27.
  4. "Bomb Explosion Kills 10 At Federal College Of Education In Kano". Sahara Reporters. September 17, 2014.
  5. Abdulaziz, Abdulaziz. "Deaths in attack on Nigeria teachers' college". www.aljazeera.com.