Jump to content

Kwalejin Ilimi ta Umar Suleman Gashua

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.

Kwalejin Ilimi ta Umar Suleman Gashua kwalejin ilimi ce a garin Gashua dake Jihar Yobe a Najeriya.

A kafa kwalejin ne tun a lokacin jagorancin Lt. Col. Abdulmimini Aminu tsoho gwamnan tsohuwar hihar Borno.[1]

  1. "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2022-06-30. Retrieved 2022-05-15.