Jump to content

Kwalejin Sakandare ta Hampton Park

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Kwalejin Sakandare ta Hampton Park
Bayanai
Iri makaranta
Ƙasa Asturaliya
Aiki
Ma'aikata 104
Adadin ɗalibai 561 (2019)
Tarihi
Ƙirƙira 1986
hpsc.vic.edu.au

Kwalejin Sakandare ta Hampton Park kwaleji ce ta sakandare a Melbourne. An kafa ta a shekarar 1986, [1] kuma tana kusa da Makarantar Firamare ta River Gum.

[1]

  1. Hampton Park Secondary College". School Choice. Universal Magazines. Retrieved 6 April 2013