Kwamitin Ayyuka na Ƙungiyar Ƙasa ta Cabinda
Appearance
| Bayanai | |
|---|---|
| Iri |
non-governmental organization (en) |
Kwamitin Ayyuka na Ƙungiyar Ƙasa ta Cabinda (Portuguese Portuguese: Comitê d'Acção de União Nacional Cabindesa; CAUNC ) rusasshiyar ƙungiyar 'yan aware ce wacce ta yi fafutukar neman 'yancin kan lardin Cabinda daga Portugal. CAUNC ta haɗe da Movement for the Liberation of the Enclave of Cabinda (MLEC) da kuma Mayombe National Alliance a shekarar 1963 don kafa Front for the Liberation of the Enclave of Cabinda (FLEC).[1] Cabinda yanzu lardi ne kuma yanki ne na Angola.[1]
Duba kuma
[gyara sashe | gyara masomin]- 1960 a Angola
- Yaƙin 'Yancin Angola