Jump to content

Kwamitin Kwaminisanci na Cabinda

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Kwamitin Kwaminisanci na Cabinda
Bayanai
Iri jam'iyyar siyasa
Ƙasa Angola
Ideology (en) Fassara Marxism–Leninism (en) Fassara da separatism (en) Fassara
Political alignment (en) Fassara left-wing (en) Fassara
Tarihi
Ƙirƙira 1988

Kwamitin Kwaminisanci na Cabinda (Portuguese: Comitê Comunista de Cabinda, CCC) ƙungiya ce ta 'yan aware masu fafutukar kwato 'yancin kan Cabinda daga Angola. Kaya Mohamed Yay da Geraldo Pedro ne suka jagoranci CCC. Ta rabu da Front for the Liberation of the Enclave of Cabinda (FLEC) a shekara ta 1988.[1]

  • Yakin basasar Angola
  1. Front for the Liberation of the Enclave of Cabinda (Frente para a Libertação do Enclave de Cabinda--FLEC) Global Security