Kwanaki 20 a Mariupol
| Kwanaki 20 a Mariupol | |
|---|---|
|
| |
| Asali | |
| Lokacin bugawa | 2023 |
| Asalin suna | 20 днів у Маріуполі da 20 Days in Mariupol |
| Asalin harshe |
Harshan Ukraniya Turanci Rashanci |
| Ƙasar asali | Ukraniya da Tarayyar Amurka |
| Characteristics | |
| Genre (en) |
documentary film da war film (en) |
| During | 97 Dakika |
| Launi |
color (en) |
| Filming location |
Mariupol (en) |
| Direction and screenplay | |
| Darekta |
Mstyslav Chernov (en) |
| Marubin wasannin kwaykwayo |
Mstyslav Chernov (en) Katherine Griwert (en) |
| 'yan wasa | |
| Samar | |
| Mai tsarawa |
Mstyslav Chernov (en) Raney Aronson-Rath (en) Michelle Mizner (mul) |
| Editan fim |
Michelle Mizner (mul) |
| Other works | |
| Mai rubuta kiɗa |
Jordan Dykstra (en) |
| Director of photography (en) |
Mstyslav Chernov (en) |
| Muhimmin darasi |
Siege of Mariupol (en) |
| Tarihi | |
|
Kyautukar da aka karba
| |
| External links | |
| mstyslav.com… | |
|
Specialized websites
| |
| YouTube | |
Kwanaki 20 a Mariupol (Yukren: «20 днів у Маріуполі», rumanci: 20 dniv u Mariupoli) fim din gaskiya ne na Yukren tare da daukarsa daga makonnin farko na Mamayewar Yukren da Rasha ta yi wanda Mstyslav Chernov ya bada umurni.
Fim din ya fara fitowa a duniya a bikin fina-finai na Sundance na 2023, [1] inda ya lashe gasar Fina-finan Gaskiya na Duniya na Sundance.[2][3][4] Fim din ya sami yabo sosai kuma an kira shi daya daga cikin manyan fina-finai biyar na gaskiya na 2023 daga Hukumar Bincike ta Kasa.[5] An zabe shi a don gabatarwar don kyautar Yukren don Kyautar Kwaleji na Fim na Musamman na Duniya a Kyautar Academic Award na 96, amma a maimakon haka an zabi shi a cikin Fim na Gaskiya na Musamman kuma ya lashe kyautar.[6][7][8] An kuma zabi fim din don BAFTAs guda biyu kuma ya lashe daya daga ciki, kuma ya lashe kyautar Directors Guild of America da kuma kyautar Academic Award na Kasar Yukren.[9][10][11]
An tace fim din a farkon rukunin Taron UN na Duniya na 78[12]
Labari
[gyara sashe | gyara masomin]Fim din ya ba da labarin kwanaki ashirin da Chernov ya yi tare da abokan aikinsa a garin Mariupol da aka kewaye a watan Fabrairu-Maris 2022 a cikin makonni na farko na Cikakkiyar mamayewarYukren da Rasha ta yi. Chernov ya tattara hotunan da ya dauka a Mariupol tare da tawagar daga PBS's Frontline da Associated Press (AP).
Fitarwa
[gyara sashe | gyara masomin]A yayinda Rasha ta fara mamaye Yukren ta ko ina a ranar 24 Febrerun 2022, kungiyar jaridar Associated Press ta dauki bidiyon harin da Rasha ta kai da kuma mummunan abubuwan da ya janyo ga jama'a, laifukan yaki da Rasha ta yi, wanda ya hada da kisan gillan dumbin fararen hula. Musamman, jaridar AP itace ta farko da ta fara nuna sakamakon bam da Rasha ta tada a asibitin haihuwa na Mariupol No.3. [13] [14][15]
References
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Program Guide — 20 Days in Mariupol". Sundance Film Festival. Archived from the original on 20 January 2023. Retrieved 10 May 2023.
- ↑ Galuppo, Mia (27 January 2023). "Sundance: 'A Thousand and One,' Nikki Giovanni Doc Take Top Jury Prizes". The Hollywood Reporter. Archived from the original on 1 February 2023. Retrieved 10 May 2023.
- ↑ Goodman, Stephanie (27 January 2023). "'A Thousand and One' and Nikki Giovanni Documentary Win at Sundance Film Festival". The New York Times. Archived from the original on 10 May 2023. Retrieved 10 May 2023.
- ↑ Blatt, Anne Husted (27 January 2023). "FRONTLINE, AP documentary '20 Days in Mariupol' wins Sundance Film Festival World Cinema Documentary Audience Award - FRONTLINE". FRONTLINE. Archived from the original on 10 May 2023. Retrieved 10 May 2023.
- ↑ Lewis, Hilary (6 December 2023). "National Board of Review Names 'Killers of the Flower Moon' Best Film of 2023". The Hollywood Reporter (in Turanci). Archived from the original on 7 December 2023. Retrieved 6 December 2023.
- ↑ "Five Ukrainian films included in 2024 Oscars eligibility lists – photo". Ukrainska Pravda. 8 December 2023. Archived from the original on 9 December 2023. Retrieved 9 December 2023.
- ↑ Horlach, Polina (18 September 2023). ""20 днів у Маріуполі": обрали претендента на "Оскар-2024" від України" (in Ukrainian).CS1 maint: unrecognized language (link)
- ↑ Bergeson, Samantha (21 December 2023). "2024 Oscar Shortlists Unveiled: 'Barbie,' 'Poor Things,' 'Maestro,' and 'The Zone of Interest' Make the Cut". IndieWire (in Turanci). Archived from the original on 22 December 2023. Retrieved 22 December 2023.
- ↑ "2024 EE BAFTA Film Awards: The Nominations". www.bafta.org (in Turanci). 18 January 2024. Archived from the original on 19 January 2024. Retrieved 19 January 2024.
- ↑ "76th Annual Awards Winners -". www.dga.org (in Turanci). Archived from the original on 12 February 2024. Retrieved 11 February 2024.
- ↑ "Названо переможців Восьмої Національної кінопремії "Золота Дзиґа"". Українська Кіноакадемія (in Harshen Yukuren). Retrieved 2024-10-28.
- ↑ "Award winning doc about Russia's siege of Mariupol screened at UN". euronews (in Turanci). 12 September 2023. Archived from the original on 28 January 2024. Retrieved 28 January 2024.
- ↑ Режисер фільму "20 днів в Маріуполі": Коли знімав, я плакав. Deitsche Welle (in Harshen Yukuren). 30 January 2023. Retrieved 10 April 2023.
- ↑ Документальний фільм про Маріуполь потрапив у програму кінофестивалю "Санденс". Vogue (in Harshen Yukuren). 12 December 2022. Retrieved 10 April 2023.
- ↑ Українська стрічка про війну взяла престижний приз у США. Її хочеться одразу забути, але не забудеш ніколи. Focus (in Harshen Yukuren). 3 February 2023. Retrieved 10 April 2023.