Kwankwaɗa
Appearance
Kwankwaɗa wannan kalmar ce hausa daga wasu yan kuna na kasar hausa wanda take nufin shan abu mai ruwa ko mai kauri wanda yake da ruwa ya shanye shi da sauri a lokaci daya.[1]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Paul, Newman; Roxana Ma, Newman (1977). Modern Hausa-English dictionary. University Press Plc Ibadan. ISBN 0195753038.