Kwata-kwata
Appearance
Kwata-Kwata kalma ce da take nuna abu gaba ɗaya ko duka. [1]
Misali
[gyara sashe | gyara masomin]- komai kwata-Kwata ya ƙare a ɗakin abinci
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Paul, Newman; Roxana Ma, Newman (1977). Modern Hausa-English dictionary. University Press Plc Ibadan. ISBN 0195753038.