Kwatance
Appearance
Kwatance wannan kalmar na nufin nuni ga hanya ko ƙokarin fahimtar da wani akan abunda yake da tambaya akanshi. [1]
- ↑ Paul, Newman; Roxana Ma, Newman (1977). Modern Hausa-English dictionary. University Press Plc Ibadan. ISBN 0195753038.