Kyarkyara
Appearance
Kyarkyara wannan kalmar na nufin mutum namiji ko kuma mace jikinshi ya dunga rawa sakamakon faɗa ko kuma tsima saboda an tuna mai da wani abu. Mutum ya kanyi kyarkyara saboda rashin lafiya kamar tsazzaɓi, da daisauransu. A turance kuma ana kiranshi da da Shivering.[1]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Hornby, A s (2000). Oxford Advanced learner's Dictionary of Current English (8 ed.). Oxford University Press. ISBN 9780194799126.