Jump to content

Lafia

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Lafia


Wuri
Map
 8°30′N 8°31′E / 8.5°N 8.52°E / 8.5; 8.52
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
JihaNasarawa
Babban birnin
Yawan mutane
Faɗi 330,712 (2006)
Labarin ƙasa
Altitude (en) Fassara 205 m
Bayanan tarihi
Ƙirƙira 17
Tsarin Siyasa
Majalisar zartarwa supervisory councillors of Lafia local government (en) Fassara
Gangar majalisa Lafia legislative council (en) Fassara
Bayanan Tuntuɓa
Lambar aika saƙo 950101 - 950108
Kasancewa a yanki na lokaci
Tsarin lamba ta kiran tarho 47
daya daga cikin taron aladu a garin nassarawa

Lafiya ƙaramar hukuma ce, kuma ɗaya daga cikin ƙananan hukumomin dasuke a jihar Nasarawa a yankin Arewa ta tsakiyar Najeriya. Lafiya har wayau kuma itace babban birnin jihar Nasarawa. Nan ne fadar gwamnati da majalisar jihar suke.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.

Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]