Jump to content

Lampros Fountoulis

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Lampros Fountoulis
Member of the European Parliament (en) Fassara

1 ga Yuli, 2014 - 1 ga Yuli, 2019
District: Greece (en) Fassara
Election: 2014 European Parliament election (en) Fassara
Rayuwa
Haihuwa Nea Ionia (en) Fassara, 23 ga Janairu, 1961 (65 shekaru)
ƙasa Greek
Karatu
Harsuna Modern Greek (en) Fassara
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Wurin aiki Strasbourg da Brussels
Imani
Jam'iyar siyasa Golden Dawn (en) Fassara

Lampros Fountoulis (Girkanci: ; an haife shi a ranar 23 ga watan Janairun shekara ta 1961) ɗan siyasan Girka ne, wanda ke wakiltar jam'iyyar Golden Dawn . [1] Ya kasance memba na Majalisar Tarayyar Turai (MEP) daga Girka daga 2014 har zuwa 2019. [2]