Jump to content

Lardin Ecuador

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Lardin Ecuador

Wuri
Map
 0°06′N 18°18′E / 0.1°N 18.3°E / 0.1; 18.3
Territory claimed by (en) FassaraLua error a mw.lua, layi na 656: invalid value (nil) at index 1 in table for 'concat'.
Ƴantacciyar ƙasaJamhuriyar dimokuradiyya Kwango
Province of the Democratic Republic of the Congo (en) FassaraLardin Coquilhatville

Babban birniMbandaka (mul) Fassara
Yawan mutane
Faɗi1,856,000 (2020)
• Yawan mutane17.86 mazaunan/km²
Labarin ƙasa
Yawan fili103,902 km²
Bayanan tarihi
MabiyiLardin Coquilhatville
Ƙirƙira2015
Bayanan Tuntuɓa
Lamba ta ISO 3166-2CD-EQ
Wasu abun

Yanar gizoequateur.cd

Équateur na ɗaya daga cikin sabbin larduna 21 na Jamhuriyar Demokradiyyar kasar Kongo da aka kirkira ta hanyar Rarrabawar shekaran 2015. Gundumomin Équateur, Mongala, Nord-Ubangi, Sud-Ubangi da Tshuapa sune sakamakon rarraba tsohon lardin Équateur. An kafa lardin na yanzu daga gundumar Équateur da kuma birnin Mbandaka mai zaman kansa wanda ya riƙe matsayinsa na babban birnin lardin.

An kiyasta yawan jama'ar 2020 zuwa 1,856,000 . [1]

Lardin Equateur da aka kirkira a Shekaran 1917 ya fi girma fiye da yau. A tsawon lokaci ya wuce ta hanyar sauye-sauye da yawa na iyaka da suna. A karkashin Mataki na 2 na Kundin Tsarin Mulki na 2006 ya ɗauki iyakokinta na yanzu, [2] amma a fannin gudanarwa ba a kammala su ba har zuwa 2015.

Rarrabawar gudanarwa

[gyara sashe | gyara masomin]

Lardin ya kunshi yankuna takwas na gudanarwa, daya daga cikinsu shine babban birnin lardin, Mbandaka; kuma bakwai daga cikinsu yankuna ne: [3][4]

  1. Bikoro Yankin Bikoro (Yankin Bukoro) tare da garin Bikoro
  2. Lukolela Yankin Lukolela tare da garin Lukolela
  3. Basankusu Yankin Basankusu tare da garin Basankusu
  4. MakanzaYankin Makanza tare da garin Makanza
  5. Bolomba tare da garin Bolomba
  6. Bomongo tare da garin Bomongo
  7. Ingende tare da garin Ingende
  • Bolenge
  1. ↑ "Congo (Dem. Rep.): Provinces, Major Cities & Towns - Population Statistics, Maps, Charts, Weather and Web Information". www.citypopulation.de. Retrieved 2024-02-11.
  2. ↑ "Constitution de la République démocratique du Congo: Article 2". Wikisource.
  3. ↑ Kyalangilwa, Joseph M. (22 January 2007). "Nouvelles entités provinciales" (PDF). Archived from the original (PDF) on 23 July 2011. Retrieved 18 May 2018.
  4. ↑ "Administrative Zones of the Democratic Republic of Congo (Congo Kinshasa)". Statoids.