Jump to content

Lardin Yagha

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Lardin Yagha
province of Burkina Faso (en) Fassara
Bayanai
Suna a harshen gida Yagha
Ƙasa Burkina Faso
Babban birni Sebba
Language used (en) Fassara Harshen Gourmanche da Western Niger Fulfulde (en) Fassara
Wuri
Map
 13°25′N 0°35′E / 13.42°N 0.58°E / 13.42; 0.58
Ƴantacciyar ƙasaBurkina Faso
Region of Burkina Faso (en) FassaraSahel Region (en) Fassara

Lardin Yagha na ɗaya daga cikin larduna 45 na ƙasar Burkina Faso, wanda ke cikin Yankin Sahel.

Babban birnin lardin shine Sebba.

A watan Fabrairun 2020, an kashe fararen hula 24 gami da sace wasu uku a kusa da cocin Protestant a Pansi, lardin Yagha.[1]

Yagha ta kasu kashi shida:

Rabe-raben Yagha
Sashe Babban birni Yawan jama'a
(Census 2006)[2]
Boundoré Department Boundoré 22,807
Mansila Department Mansila 42,787
Sebba Department Sebba 32,374
Solhan Department Solhan 25,512
Tankougounadié Department Tankougounadié 16,486
Titabé Department Titabé 19,910

Coordinates: 13°25′N 0°35′E / 13.417°N 0.583°E / 13.417; 0.583