Largs Thistle F.C.
Appearance
| Bayanai | |
|---|---|
| Iri | ƙungiyar ƙwallon ƙafa |
| Ƙasa | Birtaniya |
| Tarihi | |
| Ƙirƙira | 1889 |
|
| |
Largs Thistle Football Club kungiya ce ta kwallon kafa ta Scotland, wacce ke zaune a garin Largs, North Ayrshire. An kira su Theesel, an kafa su ne a shekarar 1889 kuma suna wasa a Barrfields Park. A halin yanzu suna wasa a Yammacin Scotland League Premier Division,suna sanye da zinariya da baƙar fata. Babban abokan hamayyarsu sune Beith Juniors da Kilbirnie Ladeside.
Stuart Davidson ne ke gudanar da tawagar tun watan Oktoba na shekara ta 2016,wanda ya tashi daga matsayinsa na hadin gwiwa bayan murabus din Bryan Slavin.