Lateef Fagbemi
Appearance
21 ga Augusta, 2023 - ← Abubakar Malami | |||
| Rayuwa | |||
| Haihuwa | Kwara, 16 ga Yuli, 1969 (56 shekaru) | ||
| ƙasa | Najeriya | ||
| Karatu | |||
| Harsuna | Turanci | ||
| Sana'a | |||
| Sana'a | ɗan siyasa da lauya | ||
Cif Lateef Olasunkanmi Fagbemi SAN (an haife shi ranar 16 ga watan Yuli, 1959) lauya ne a Najeriya kuma ɗan siyasa wanda ke rike da mukamin Ministan Shari'a kuma Babban Lauyan Tarayya tun 21 ga Agusta 2023.
Rayuwa
[gyara sashe | gyara masomin]An haifi Lateef Olasunkanmi Fagbemi a ranar 16 ga Yuli 1959 a Ijagbo, karamar hukumar Oyun ta jihar Kwara a yau. Ya yi digirinsa na farko a fannin shari’a (LL.B.) a Jami’ar Jos a shekarar 1984. An kira shi zuwa Lauyoyin Najeriya a 1985 kuma ya sami digirinsa na biyu a fannin shari’a (LL.M.) daga Jami’ar Obafemi Awolowo a 1987. Ya zama Babban Lauyan Nijeriya a 1998.[1]
A ranar 16 ga Agusta 2023, Shugaba Bola Tinubu ya nada shi Ministan Shari’a kuma Babban Lauyan Tarayya.[2]
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Ejekwonyilo, Ameh (1 August 2023). "Meet Tinubu's ministerial nominee likely to be Nigeria's 24th Attorney-General". Premium Times. Retrieved 19 August 2023.
- ↑ Chioma, Unini (16 August 2023). "[FULLL LIST] Tinubu Assigns Portfolios to Ministers-Designate; Appoints Lateef Fagbemi As AGF". The Nigeria Lawyer. Retrieved 19 August 2023