Lawal kaura
Appearance
Lawal Kaura ya kasance jarumi ne Dan wasan hausa na barkwanci, Yana yawan fitowa a wasan barkwanci tare da Rabilu Musa Ibro wato margayi.[1]
Rayuwar sa
[gyara sashe | gyara masomin]Lawal kaura ya rasu a ranar 13 ga watan disamba na shekarar 2011, sakamakon hadarin mota[2][3]
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ https://www.flickr.com/photos/talatu-carmen/4462650002
- ↑ "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2023-07-20. Retrieved 2023-07-20.
- ↑ https://m.youtube.com/watch?v=oz53Ldvt8kM